Ɗan Adam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Ƴan'adam)
Ɗan Adam
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumChordata
Classmammal (en) Mammalia
Orderprimate (en) Primates
DangiHominidae (en) Hominidae
GenusHomo (en) Homo
jinsi Homo sapiens
Linnaeus, 1758
Geographic distribution
General information
Movement bipedalism (en) Fassara da quadrupedalism (en) Fassara
Pregnancy 280 Rana
Tsatso breast milk (en) Fassara, human skin (en) Fassara, head hair (en) Fassara, human hair (en) Fassara da human organ (en) Fassara
Kimanin bugun zuciya 70 beats per minute (en) Fassara
Audible frequency range 20 hertz (en) Fassara — 64 hertz (en) Fassara — 20,000 hertz (en) Fassara — 23 kilohertz (en) Fassara

Dan'adam Muhimmin Jawabin da Majalisar dinkin Duniya ta bayyana game da Haƙƙoƙin ɗan'adam, a shekarar 1948. Gabatarwa ganin cewa yanci da adalci da zaman lafiya ba za su samu ba a duniya, har sai in an amince da cewa: dukkan yan Adam suna da mutunci, kuma suna da Haƙƙokinsu kamar yadda kowa da kowa yake dashi, wanda ba za a iya kwace musu ba, ganin cewa ba abin da ya sa aka aikata abubuwa irin na lokacin jahiliyya waɗanda ke tada hankalin duniya gaba-daya, illar rashin sanin Haƙƙokin dan-adam da raina su. Ganin cewa an bayyana muhimmin gurin da yan-adam suka sa gaba shi ne, bayan sun kuɓuta daga tsananin iko da wahala, kowa ya sami damar faɗin ra'ayinsa kuma ya sa rai ga abin da zuciyar sa ta saka masa, Ganin cewa ya kamata a kafa hukumomi waɗanda za su kula da kiyayewa da Haƙƙokin yan-adam, ta hanyar girka dokoki, domin kada tsananin iko da danniya su yi yawa har su kai mutane ga yin kara ko yin tawaye, Ganin cewa ya kamata a ƙarfafa aminci tsakanin ƙasashe, Ganin cewa a cikin usular (takardar sharuda) alummma, ƙasashen duniya sun sake nuna amincewar su da muhimman Haƙƙokin yan-adam, da mutuncinsu, da darajar da waɗannan halittu suke da ita kuma a kan daidai-wa-daida ga namiji da mace, suka kuma ɗauki alƙawarin yin ƙoƙari domin su kyautata wa yan-adam jin daɗin rayuwa a cikin suna kara walawa.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.