Addis Abeba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Addis Ababa)
Addis Abeba
አዲስ አበባ (am)
Finfinne (om)
Tungga (wal)


Wuri
Map
 9°01′38″N 38°44′13″E / 9.0272°N 38.7369°E / 9.0272; 38.7369
Ƴantacciyar ƙasaHabasha
Babban birnin
Habasha (1991–)
Yawan mutane
Faɗi 3,041,002 (2012)
• Yawan mutane 5,770.51 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 526.99 km²
Altitude (en) Fassara 2,355 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1886
Tsarin Siyasa
• Gwamna Adanech Abebe (en) Fassara (28 Satumba 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 11
Lamba ta ISO 3166-2 ET-AA
Wasu abun

Yanar gizo cityaddisababa.gov.et…


Addis_Abeba_Äthiopien_Verkehr_2018
Addis_Abeba_Äthiopien_Verkehr_2018
File:Addis-sheraton

Addis Ababa ko Addis Ababa birni ne, da ke a ƙasar Ethiopia. Shi ne babban birnin ƙasar Ethiopia. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 4,567,857 (miliyan huɗu da dubu dari biyar da sittin da bakwai da dari takwas da hamsin da bakwai). An gina birnin Addis Ababa a shekara ta 1886.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]