Akala (rapper)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Akala (rapper)
Rayuwa
Haihuwa Landan, Disamba 1983 (40 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Acland Burghley School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da rapper (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Wimbledon F.C. (en) Fassara-
 
Sunan mahaifi Akala
Artistic movement UK rap (en) Fassara
grime (en) Fassara
Kayan kida murya
akalamusic.com

Kingslee James McLean Daley (an haife shi a 1 Disamban shekarar 1983), anfi sanin sa da suna Akala, ɗan asalin Britaniya ne, mawaƙi, rapper, ɗan'jarida, mawallafi, mai rajin hakkin ɗan'adam, poet sannan kuma neman cigaban siyasa.

Shi ɗan asalin garin Kentish Town, a arewacin London. A 2006, an zaɓe shi the Best Hip Hop Act a MOBO Awards.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Chris True. "Akala". AllMusic.