Baba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Baba
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderFabales (en) Fabales
DangiFabaceae (en) Fabaceae
SubfamilyFaboideae (en) Faboideae
genus (en) Fassara Indigofera
Linnaeus, 1753
General information
Tsatso indigo (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Baba

Baba (Indigofera) babban gungu ne na nau'ikan fure fiye da 750[1] daga dangin pea family Fabaceae. Sun wanzu a yankuna da dama na tropics da sub-tropics na duniya.[2][1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Baba
  1. 1.0 1.1 Gao X, Schrire BD. "Indigofera L." Flora of China. eFloras (Missouri Botanical Garden, St. Louis, MO & Harvard University Herbaria, Cambridge, MA). Retrieved 12 February 2017.
  2. "Indigofera L." Plants of the World Online. Royal Botanic Gardens, Kew. 2023. Retrieved 9 April 2023.