Boko Haram

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

Hakikanin sunan wannan kungiya shi ne Jama'a Mabiya Sunnar Annabi Dan Da'awa da Jihadi ( Arabic : جماعة اهل السنة للدعوة والجهاد Jamā'atu Ahlis Sunnah Lādda'awatih wal-Jihad ), amman amfi saninsu da sunansu na Hausa watau "Yan Boko Haram". Kungiya ce ta yan jihadi da ke da cibiyarta a Arewa maso gabacin Nigerya. Suna adawa ne da dokokin da ba na Allah ba kuma kimiyyar Zamanian. [1]
Cite error: <ref> tags exist, but no <references/> tag was found