Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu
Rayuwa
Haihuwa Zungeru, 4 Nuwamba, 1933
ƙasa Najeriya
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Harshen uwa Harshen Ibo
Mutuwa Landan, 26 Nuwamba, 2011
Makwanci Najeriya
Yanayin mutuwa  (cuta)
Ƴan uwa
Mahaifi Louis Odumegwu Ojukwu
Abokiyar zama Bianca Odumegwu-Ojukwu
Karatu
Makaranta Epsom College (en) Fassara
Lincoln College (en) Fassara
Mons Officer Cadet School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da soja
Aikin soja
Digiri lieutenant colonel (en) Fassara
Ya faɗaci Yaƙin basasar Najeriya
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa Jam'iyyar National Party of Nigeria
IMDb nm0645361
Wannan ita ce kofar shiga Jami’ar Chukwuemeka Emeka Odumegwu Ojukwu, igbariam wacce aka fi sani da Jami’ar Jihar Anambra, igbariam.

Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu An haife shi a ranar 4 ga watan Nuwamban, shekara ta alif 1933[1] [2]) Dan Siyasa, hafsan Sojan Nijeriya, kuma Dan Siyasan dayayi gwamna a yankin gabashin Nijeriya, dake Nijeriya a shekara ta, 1966, kuma Shugaban yankin Biafra datayi ikirarin ballewa daga Nijeriya tsakanin shekara ta, 1967 zuwa 1970. Yakasance active a Siyasar Nijeriya daga shekarar, 1983 zuwa 2011, yayin da yarasu yanada shekara, 78.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. cite web|url=http://tribune.com.ng/sat/index.php/news/5768-seast-govs-shun-ojukwus-birthday.html%7Ctitle=Ojukwu's birthday|deadurl=yes|archiveurl=https://web.archive.org/web/20111208184344/http://www.tribune.com.ng/sat/index.php/news/5768-seast-govs-shun-ojukwus-birthday.html%7Carchivedate=8 December 2011|df=dmy-all
  2. cite news|url=https://www.bbc.co.uk/news/world-middle-east-15905108%7Ctitle= Nigeria's ex-Biafra leader Chukwuemeka Ojukwu dies |work=BBC News | date=26 November 2011
  3. "Odumegwu-Ojukwu Dies At Age 78". Allafrica.com. 26 November 2011. Retrieved 22 May 2012.