Dan Maraya
Daga Wikipedia
Note: This entry needs grammar fixing. The initial author speaks hausa fluenty, but never learned how to write hausa. Feel free to help.
An haifi Adamu Dan Maraya a shekarar 1946 a garin B'ukur dake cikin jahar Plateau. Bayan rasuwar uwayan sa, aka fara kiran sa Dan Maraya (an orphan). Saashen Internet kamar http://www.myrhythm.com/danmarayajos.htm da http://www.gumel.com/hausa/wakoki/wakoki.htm na kumshe da labaru a kan wakoki dan rayuwar Dan Maraya Jos. Kadan daga cikin wakokin sa sune:
- Auren Dole
- Gangar Ciki
- Dan Adam
- Talakawa
- Mai Akwai Da Babu
- Wakar Sana'a
- Gangar Malamai
- Siyasa
- Hakuri
- Malalaci
- Duniya
- Ina Ruwan Wani
- Isahara
- Wakar Aure
- Bob Guy
Dan Maraya yayi suna kwarai a arewacin Najeriya, Nijer, Ghana da Kamaru. Yawancin wa'ko'kin dan Maraya suna bayani ne akan al'amurra na yau da kullum dake fuskantar mutane a 'kasar hausa.