Kwalejin Ilimi da Fasaha ta Tarayya, Akoka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwalejin Ilimi da Fasaha ta Tarayya, Akoka

Bayanai
Iri educational institution (en) Fassara da school of education (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Harshen amfani Turanci
Tarihi
Ƙirƙira 1967
fcetakoka-edu.net

Kwalejin Ilimi ta Tarayya ta Fasaha dake Akoka (sunan ta a da Kwalejin Fasaha ta Malamai ta Kasa ) babbar makarantar koyar da fasaha ce ta Najeriya da ke Akoka, yankin Yaba a cikin Legas . An kafa cibiyar ne a shekarar 1967 daga Gwamnatin Tarayyar Najeriya, manufar kafa cibiyar sannan kuma shi ne "yaye sabbin isassun malamai a fannin ilimin kere kere, da na sana'a da kasuwanci". Kwalejin Ilimi ta Tarayya ta Fasaha, Akoka ta sami amincewar Hukumar Kula da Jami’o’i ta Kasa kuma ta ba da shaidar cancantar koyarwa ne na kammala Kwalejin Ilimi a Najeriya (NCE) da kwasa-kwasan digiri na farko a fannin ilimin fasaha, kasancewar suna hade da Jami’ar Fasaha ta Tarayya, Minna.

Darussa[gyara sashe | gyara masomin]

Jerin waɗannan darussan na daga abinda ake koyarwa a wannan Kwalejin Ilimin;

  • Kimiyyar Noma
  • Kimiyyar Noma da Ilimi
  • Ilimin Gyaran Mota
  • Biology / Integrated science
  • Ginin Ilimi
  • Ilimin Kasuwanci
  • Chemistry / Hadakar Kimiyya
  • Ilimin Computer / Physics
  • Ilimin Computer / Chemistry
  • Ilimin Kimiyyar Kwamfuta / Integrated science
  • Ilimin Kimiyyar Kwamfuta / Lissafi

Manzarta[gyara sashe | gyara masomin]