Ilmi

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

To ya kamata muyi zance dangane da ilimi. Hausawa su na kirari wa ilimi da cewa "Ilimi garkuwan dan Adam." Ma'anar ILIMI shine sanin abu a bisa hakikaninsa, sani na yanke ba na shakka ba, ko rudu.