Yesu Kristi
From Wikipedia
(Redirected from Isa Krista)
Yesu Kristi
Ga al'ummar Hausawa Musulmi, Yesu shine Annabi Isa (Alaihissalam). Sai dai su Musulmi ba su yarda a suranta annabawa ba don haka Kiristoci masu amfani da Harshen Hausa ne kawai suke gane wannan sura.

