Kano
From Wikipedia
| Kano State State nickname: Centre of Commerce |
||
| Location | ||
|---|---|---|
| Statistics | ||
| harshe | hausa | |
| Gwamna | Ibrahim Shekarau (ANPP) | |
| an kirkiro ta | May 27, 1976 | |
| Baban birnin jiha | Kano | |
| iyaka | 20,131km² Ranked 20th of 36 |
|
| mutunci 1991 Census 2006 est. |
Ranked 2nd of 36 5,632,040 10,077,751 |
|
| ISO 3166-2 | ||
Kano sunan babbar kasar Hausa ce kuma masarauta ce mai kwarjini a cikin kasashen Hausa da kewaye. Haka kuma Kano gari ne babba wanda ya kunshi kabilu masu yawa tare da harkokin arziki.
Yawan mutanen da suke garin Kano yakai kimanin mutane Miliyan Goma (10,000,000) a kidayar da aka yi a shekara ta 2006. Kano tana da matukar tasiri a yawan mutane a Najeriya, saboda ita ce ta fi kowace jiha yawan mutane a Najeriya. Idan ka zo Kano za ka samu mutane daga ko'ina a fadin duniya, tun daga na kudancin Najeriya, zuwa kasashen dake makwabtaka da Najeriya, haka kuma za ka tarar da mutanen Sin, da kuma na kasashen Larabawa kamar Sudan, Misira (Egypt), Lebanon, da kuma mutanen kasashen Turai.
Kano ta yi suna wajen kasuwancin da ta bunkasa a kai, har ya zamana ana cewa da ita Cibiyar Kasuwanci, haka kuma tarihin Kano ya nuna daman can Kano tana da suna wurin cinikayya tsakaninta da mutanen gabas ta tsakiya. Jihar Kano tana da iyaka da misalin jihhohi hudu su ne :-
- Jihar Kaduna
- Jihar Katsina
- Jihar Jigawa
- Jihar Bauchi
Contents |
[edit] Kananan hukumomi
Kano tanada kananan hukumomi guda 44 sune :-
[edit] Tarihin Kano
Anan za'a sa takaitaccen tarihin Kano
[edit] Mutanen Farko
Bayani game da mutanen da suka fara zama a Kano, al'adunsu, addininsu, da sana'oinsu
[edit] Sarakunan Kano
Bayani game da Sarakunan da suka mulki Kano, izuwa wannan lokacin
[edit] Kano a Matsayin Jiha
Tarihin Kano tun da ta zama Jiha a Kasar Najeria, cigaban da ta samu, da kuma matsalolin da take fuskanta