Laila Doguwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Laila doguwa)
Laila Doguwa

Laila Doguwa (An haife ta ranar 10 ga watan December, shekarar alif dari tara da arba'in da hudu miladiyya 1944) a Garin Gabas Jihar Jigawa.

Karatu da mukami[gyara sashe | gyara masomin]

Tayi makaranta a St. Louis School Kano. Ta cigaba da karatunta bayan auren nata. Member ce a ‘Jam’iyyar Matan Arewa (JMA)’ Kaduna. An bata mukamin gargajiya na matsayin garkuwan gari. Wannan shine lokaci na farko da aka baiwa mace wannan matsayin.

Aure[gyara sashe | gyara masomin]

An mata aure a watan February, 1958, a lokacin tana da shekara sha 13 da wata 3 a rayuwarta.[ana buƙatar hujja]

Bibiliyo[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]