Mark Zuckerberg
Appearance
Mark Elliot Zuckerberg (/ zʌkərbɜːrɡ /; An haifeshi ranar sha huɗu 14 ga watan Mayu, shekara ta dubu ɗaya da ɗari takwas da huɗu (1984). Hamshaƙin ɗan kasuwar Amurka ne, ɗan kasuwar yanar gizo, kuma ɗan agaji. An san shi yana ɗaya daga cikin waɗanda sukayi haɗin gwiwar kafa kafar sadarwa ta Facebook da kuma Meta Platforms (tsohon Facebook, Inc.), wanda shi ne shugaba na kamfanin, babban jami'in gudanarwa, da kuma kula da masu hannun jari.[1][2].
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Napach, Bernice (July 26, 2013). "Facebook Surges and Mark Zuckerberg Pockets $3.8 Billion". Yahoo! Finance. Archived from the original on January 18, 2017. Retrieved January 17, 2017.
- ↑ Hiltzik, Michael (May 20, 2012). "Facebook shareholders are wedded to the whims of Mark Zuckerberg". Los Angeles Times. Archived from the original on December 2, 2017.