Mazaba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mazaba
statistical unit (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na electoral unit (en) Fassara da statistical territorial entity (en) Fassara
Gurin zaben Turkiyya
layin zabe

Mazaba ko a jam'i Mazabu wasu kananan gundumomi ne da suke a karkashin kananan hukumomi. Ana samar da su ne akasari domin gudanar da zabubbuka. A Najeriya, ana samun mazabu wadanda ba su haura goma sha biyar ba, sannan kuma basu yi kasa da goma ba a kowace karamar hukuma.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]