Tattaunawa:Dan-Musa

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

dan Musa garine Mai Albarka garine Mai malamai na addini girine na manoma da makiyaya Amma sanadin son zuciyar wasu yasa yakoma gari Mai Dan kwashewar tattalin arziki domin kuwa a Nigeria noma da kiyo shine akan gaba Muna rokon Allah yabamu zaman lapoya Mai dorewa aduniya baki daya Sana Muna Kira ga gwafnati da taimana taimako na samarmana da tsaro Mai Albarka

105.113.24.190 19:19, 11 ga Augusta, 2023 (UTC)[Mai da]