Jump to content

'Yan Aljeriya da ke zaune a ƙasashen Waje

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
'Yan Aljeriya da ke zaune a ƙasashen Waje
diaspora or migration by origin country/region/continent (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na North African diaspora (en) Fassara

Ƙasar Aljeriya ya ƙunshi al'ummar ƙasar Aljeriya da ke zaune a wajen ƙasar, musamman a Faransa har ma da sauran ƙasashen duniya.[1] Hakan dai ya samo asali ne sakamakon yawaitar gudun hijira da Aljeriya ta samu tun bayan ƙarshen yakin duniya na biyu a shekara ta 1945,[2] da kuma 'yancin da turawan mulkin mallaka na Faransa suka baiwa Aljeriya na zama a babban birnin ƙasar Faransa tun daga shekarar 1947.[3][4] Su ne ƙungiyar ƙasashen waje mafi girma da ke wakilta a Faransa.[5][6][7]

A cikin shekarun 1960 da 1970, kyakkyawan yanayin tattalin arziki a Faransa ya kara dagula lamarin.[8][9]

Yawan jama'a

[gyara sashe | gyara masomin]

A cewar Gilles Pison, a shekara ta 2000, jimilar yawan bakin haure na Aljeriya (watau mutanen da aka haifa a Aljeriya da kuma waɗanda suke zaune a wajen ƙasar) a duk duniya an kiyasta sun haura mutane miliyan biyu, wanda ya kai kashi 6.8% na al'ummar ƙasar.[10][11][12]

A cewar Aida, kungiyar ƙasa da ƙasa ta Aljeriya mazauna ƙasashen waje da aka kafa a birnin Landan a shekara ta 2012, an kiyasta adadin ‘yan ƙasar Algeria ko kuma ‘yan asalin ƙasar Aljeriya da ke ƙasashen waje a shekarar 2012 ya kai miliyan 6. [13]

A cewar masanin zamantakewa Hocine Khalfaoui, sama da kashi 80% na al'ummar Aljeriya sun zauna a Arewacin Amurka (Amurka da Kanada) sun ƙunshi mutane masu ilimi sosai.[14] Fateh Ouazzani, shugaban Reage (Network of Algerians Graduated from French Prestigious Schools and Universities), ya ruwaito a cikin 2013 cewa akwai tsakanin 300,000 da 400,000 shugabannin Algerian da 'yan kasuwa, ko kuma mutane daga Aljeriya, a Faransa da Turai.[15]

  1. https://www.migrationpolicy.org/programs/data-hub/charts/immigrant-and-emigrant-populations-country-origin-and-destination
  2. Statistics Canada. "Immigration and Ethnocultural Diversity Highlight Tables". Retrieved 1 June 2016.
  3. "Población por comunidades y provincias, país de nacimiento, edad (grupos quinquenales) y sexo". Istituto Nacional de estadística. Retrieved 27 March 2023.
  4. "Ausländische Bevölkerung und Schutzsuchende nach Regionen und Herkunftsländern". Statistics Germany. Retrieved 15 November 2017.
  5. "Où vivent les Algériens de la diaspora?". thecasbahpost.com (in Faransanci). 10 September 2016. Retrieved 29 January 2023.
  6. "Algerini in Italia al 2022". Tuttitalia Cittadini stranieri al 2022. Retrieved 27 March 2023.
  7. "CBS StatLine - Bevolking; generatie, geslacht, leeftijd en herkomstgroepering, 1 januari". statline.cbs.nl (in Holanci). Retrieved 29 January 2023.
  8. "Immigrant and Emigrant Populations by Country of Origin and Destination". migrationpolicy.org. February 10, 2014. Archived from the original on April 14, 2021. Retrieved April 16, 2024.
  9. Immigrants in Brazil (2024, in Portuguese)
  10. Kabylia: Christian Churches Closed by Algerian Authorities, Unrepresented Nations and Peoples Organization, 28 May 2019, Since 2000, thousands of Algerian Muslims have put their faith in Christ. Algerian officials estimate the number of Christians at 50,000, but others say it could be twice that number.
  11. "Immigration and Refugee Board of Canada". Immigration and Refugee Board of Canada. 30 June 2015. Archived from the original on 15 July 2021. Retrieved 27 May 2023. there is an estimated 20,000 to 100,000 evangelical Christians in Algeria, who practice their faith in mainly unregistered churches in the Kabyle region
  12. Johnstone, Patrick; Miller, Duane Alexander (2015). "Believers in Christ from a Muslim Background: A Global Census". Interdisciplinary Journal of Research on Religion. 11: 8. Retrieved 30 October 2015.
  13. "AIDA - Algerian International Diaspora Association". aida-association.org. Retrieved 2017-02-12.
  14. Pison, Gilles (2009). Atlas de la population mondiale. Faut-il craindre la croissance démographique et le vieillissement ?. Atlas/Monde (in Faransanci). Paris: Autrement (Editions). p. 57. ISBN 978-2-7467-1259-1.
  15. "La diaspora algérienne, un atout exceptionnel inexploité - Algérie Focus". Algérie Focus (in Faransanci). 2013-06-18. Archived from the original on 2017-03-14. Retrieved 2017-02-12.