Ɓagwai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ɓagwai
karamar hukumar Nijeriya
ƙasaNajeriya Gyara
located in the administrative territorial entityjihar Kano Gyara
coordinate location12°9′28″N 8°8′9″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara

Ɓagwai karamar hukuma ce a jahar Kano dake arewacin Najeriya wadda keda cibiya a garin Ɓagwai.

Tana da fadin kasa murabba'in kilomita 405 da yawan al'uma a kimanin '162,847 a kidayar 2006

Lambar gidan sadarwa ta yankin shine 701

Yankunan rayawa na karkara ko (mazabu)[gyara sashe | Gyara masomin]

Bagwai nada yankunan wakilci na rayawar karkara wadanda akafi sani da mazabu guda 10 gasu kamar haka:

 • Ɓagwai
 • Ɗangaɗa
 • Gadanya
 • Gogori
 • Kiyawa
 • Kwajale
 • Rimin dako
 • Romo
 • Sare-Sare
 • Wuro Ɓagga

Sananun mutane a karamar hukumar Ɓagwai[gyara sashe | Gyara masomin]

 • Aminu Rinji Ɓagwai (sannnen mawaki)
 • Alhaji Ali Ado (ɗan siyasa kuma tsohon kwamishina a jahar Kano)
 • Abdullahi Garba Ɓagwai (sananen ɗan jarida)
 • Ado Isyaku Daddauɗa ( tsohon shugaban karamar hukuma
 • Lawan Safiyanu Gogori (tsohin shugabanbkaramar hukuma kuma tsohon ɗan majalisar jaha)
 • Sheikh Adam Sa'id Gogori (malamin addini musulunci
 • Sule Aliyu Romi (tsohon ɗan majalisar Taraiyar Najeriya mai wakiltar Ƙananan hukumomin Ɓagwai da Shanono)
 • Yusuf Ahmad Badau (tsohon Shugaban karamar hukumar Ɓagwai kuma ɗan majalisar taraiyar Najeriya a yanzu,mai wakiltar kananan hukumomin Ɓagwai da Shanono).

Karin bayani[gyara sashe | Gyara masomin]