Ɗafi
Dafi
Ma'anar dafi[gyara sashe | gyara masomin]
Da farko dai masana ilimin harsuna kamar su Mathw (1974) da Janjo (1979) da Yuri (2000) sun ce dafi na nufin duk wani kari da akayiwa saiwar kalma a farkonta ko tsakiyarta ko karshenta.
Ire-Iren Dafi[gyara sashe | gyara masomin]
- dafa goshi
- dafa ciki
- dafa keya[1]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
Janjo(1979) Mathw(1974) Yauri((2000) Abubakar(2000) Al'hassan(2006) Yahaya1982).
- ↑ "Nahawun Hausa". Rumbun ilimi.com.ng. Archived from the original on 11 August 2019. Retrieved 13 December 2021.