Ƙabilar Iduwini
Appearance
Ƙabilar Iduwini ta mutanen Ijaw suna zaune a bakin tekun Atlantic na kudu maso yammacin Jihar Delta da arewa maso yammacin Bayelsa, Najeriya. Muhimman ƙauyuka na al'ummar ƙabilar Iduwini sun haɗa da Amatu da Orobiri.
Rundunar Sa-kai ta Iduwini (IVF) ƙungiya ce da ta ƙunshi ɓata-garin 'yan bindiga da ga wasu 'yan ƙabila. A shekarar 2006, sun yi garkuwa da mutane da kai hare-hare kan wuraren da kamfanin mai na yankin ya ke. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Amaize, Emma (2006-06-03). "Nigeria: Militants Kidnap 8 Foreign Oil Workers". allAfrica. Retrieved 2019-09-09.