Ƙanƙamo
Appearance
Ƙanƙamo wannan kalmar na nuni ga mutum marowaci ko marowaciya akan abun duniya da dai sauransu.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.