Ƙasa mai Tsarki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wikidata.svgƘasa mai Tsarki
term (en) Fassara, wuri da holy place (en) Fassara
Dioecesis Orientis 400 AD.png
Bayanai
Ƙasa Isra'ila da State of Palestine
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa Gabas ta tsakiya
Wuri
 31°46′42″N 35°13′47″E / 31.7783°N 35.2297°E / 31.7783; 35.2297

Ƙasa Mai Tsarki yanki ne a cikin Levant wanda ke da tsarki ga addinan Ibrahim ( Kiristanci, Islama da Yahudanci ). Sunan kusan yana nufin yankin Falasɗinu . Yahudawa suna cewa Allah ya basu Ƙasa mai tsarki. Anan ne aka haifi Yesu, aka gicciye shi kuma ya tashi daga matattu. Da yawa an yi yakin Jihadi a can.

Sauran yanar gizo[gyara sashe | gyara masomin]