Jump to content

Ƙididdigar Safarar Mutane a Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kididdigar safarar mutane a Najeriya abune da babu wata taƙamaiman hukumar da zata iya tabbatar da yawan mutanen da aka sace ko kuma akayi safarar su don maida su karuwai da kuma tilasta musu yin jima'i. Safarar mutane wata ɗabi'a ce da za a iya cewa ta game sassan duniya daban-daban babu wani yanki a duniya da ba'a aikata wannan laifin sai dai wasu ƙasashen Aufu wasu. Masu yin wannan Laifukan kan tsarawa duk wanda suka yi safarar shi/ta yadda za suyi sabuwar Rayuwar bauta da rashin ƴanci wani lokaci ma har canja musu suna suke. A yankin Afirka mutane da dama kan yi safarar mutane zuwa ƙasashen Turai, suna musu ƙaryar samar musu aiki, da dai sauran hanyoyin samun kuɗi amma kuma a ƙarshe sai su sayar da su ana maida su bayi ana tilasta musu Karuwanci da sauran munanan halayen da ake sa su.

Yawan Mutanen da ake Safarar su duk Shekara a Najeriya

[gyara sashe | gyara masomin]

Yawan Mutanen da ake Safarar su a Duniya

[gyara sashe | gyara masomin]

Mafita aka Yadda za'a Magance Safarar Mutane

[gyara sashe | gyara masomin]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.