Ƙungiyar Ƙasa ta Mayombe
Appearance
Ƙungiyar Ƙasa ta Mayombe ( Portuguese: Aliança Nacional do Mayombe; ALLIAMA ) rusasshiyar ƙungiyar 'yan aware ce wacce ta yi fafutukar neman 'yancin kan lardin Cabinda daga Portugal.[1] ALLIAMA ya haɗu da Kwamitin Ayyuka na Ƙungiyar Ƙasa ta Cabinda da Ƙungiyar Movement for the Liberation of the Enclave of Cabinda a shekarar 1963 don kafa Front for the Liberation of the Enclave of Cabinda (FLEC).[1] Cabinda yanzu lardi ne kuma yanki ne na Angola.[1]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- 1960 a Angola
- Yaƙin 'Yancin Angola
- Mayombe