Jump to content

Ƙungiyar Ilimin Sakandare ta Tanga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ƙungiyar Ilimin Sakandare ta Tanga
Bayanai
Iri ma'aikata
Tarihi
Ƙirƙira 1966

Kungiyar Ilimin Sakandare ta Tanga da aka sani yanzu da Ƙungiyar Ilimi, kungiya ce da ke Tanga, Tanzania ƙungiya ce da ke zaune a Tanga, Tanzaniya. An kafa ta a shekarar 1966 da zummar kula da aikin gina makarantar sakandare mai zaman kanta gami da gudanar da makarantar. Kungiyar a yanzu ta haɗa kula da makarantun Firamare da Naziri bayan Sakandare.

Adireshin waje

[gyara sashe | gyara masomin]