Jump to content

Ƙungiyar Kula da Sauro ta Amurka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ƙungiyar Kula da Sauro ta Amurka
Bayanai
Iri nonprofit organization (en) Fassara da publishing company (en) Fassara
Ƙasa Tarayyar Amurka
Mulki
Hedkwata Mount Laurel (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1935

mosquito.org


Ƙungiyar Kula da sauro ta Amurka (AMCA) ƙungiya ce mai zaman kanta ta Amurka kuma babbar ƙungiya ce ta duniya da aka sadaukar da ita ga ayyukan kula da sauro.[1] An kafa ta a birnin New Jersey, a shekarar 1935 a matsayin Kungiyar Ma’aikatan Sauro ta Gabashin Amurka. Ta samu sunanta na yanzu a shekara ta 1944.[2] A halin yanzu, ƙungiyar na da mazauni ne a Mount Laurel, New Jersey. Ƙungiyar na wallafa labarai game da ayyukanta.[3]

  1. Spear, Jane E. (2003). "Open Marsh Water Management". Environmental Encyclopedia (in Turanci). Retrieved 2018-03-01.
  2. "History". American Mosquito Control Association (in Turanci). Retrieved 2018-03-01.
  3. Broad, William J. (2013-07-15). "A Low-Tech Mosquito Deterrent". The New York Times (in Turanci). ISSN 0362-4331. Retrieved 2018-03-01.

Hanyoyin hadi na Waje

[gyara sashe | gyara masomin]