Jump to content

Ƙungiyar Kwadago ta Botswana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ƙungiyar Kwadago ta Botswana
Bayanai
Ƙasa Botswana
Aiki
Mamba na Southern African Trade Union Coordination Council (en) Fassara
Member count (en) Fassara 25
Mulki
Hedkwata Gaborone
Tarihi
Ƙirƙira 1977

Kungiyar kwadago ta Botswana (BFTU) ita ce ƙungiyar kwadago ta ƙasa a ƙasar Botswana. An kafa ta a shekara ta 1977, tana wakiltar sama da kashi 90% na dukkan ƙungiyoyin kwadago a faɗin ƙasar, gami da dukkan manyan ƙungiyoyin Ƙwadago. BFTU a halin yanzu tana gudanar da sake tsara manufarta wanda zai kai ga haɗin gwiwa da wasu ƙungiyoyi 25, inda za suyi maja domin su ragu zuwa kungiyoyi 13.

BFTU tana da alaƙa da Kungiyar Kwadago ta Duniya da Ƙungiyar Kwadago ta Afirka.

  • ICTUR; et al., eds. (2005). Trade Unions of the World (6th ed.). London, UK: John Harper Publishing. ISBN 0-9543811-5-7.