Ƙungiyar Kwadago ta Masar
Appearance
|
national trade union center (en) | |
| Bayanai | |
| Farawa | 1957 |
| Ƙasa | Misra |
| Shafin yanar gizo | etufegypt.com |
Ƙungiyar Kwadago ta Masar (ETUF) ƙungiya ce ta kwadago da ke da mazauni a birnin Alkahira, Masar.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]
An kafa ETUF a shekarar 1957, a matsayin ƙungiyar da ke ƙarƙashin ikon ƙasar. Har zuwa shekara ta 2011 an dakatar da dukkan ƙungiyoyin kwadago in ban da ETUF.[1] A lokacin Juyin Juya Halin Masar na shekarar 2011 shugabannin ETUF sun kasance masu aiki don kare mulkin Mubarak, gami da shiga cikin hare-hare kan masu zanga-zangar zaman lafiya.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Adly, Amr. "Low-Cost Authoritarianism: The Egyptian Regime and Labor Movement Since 2013". Carnegie Middle East Centre. Retrieved 16 March 2016.
- ↑ Bassiouni, Mustafa. "Reforming Egypt's State-Led Trade Union: A Cautionary Tale". Al-Akhbar. Archived from the original on 14 August 2016. Retrieved 16 March 2016.