Jump to content

Ƙungiyar Ma'aikatan Bankuna ta Yammacin Afirka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ƙungiyar Ma'aikatan Bankuna ta Yammacin Afirka
Bayanai
Gajeren suna ABAO da WABA
Iri ma'aikata da voluntary association (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 10 ga Augusta, 1981

Ƙungiyar Ma'aikatan Bankuna ta Yammacin Afirkal (Ana takaita sunan da WABA; Faransanci: Association des banques de l'Afrique de l'ouest (ABAO)) kungiya ce ta kwararru ta banki da Ayyukan kudi da cibiyoyi a Yammacin Afirka.

Kungiyar na da hedikwatar ta da ofisoshi a Benin, Burkina Faso, Cape Verde, Gambiya, Ghana, Guinea, Guinea-Bissau, Ivory Coast, Laberiya, Mali, Nijar, Najeriya, Senegal, Saliyo, da Togo.

An kirkiro WABA a ranar 10 ga watan Agusta, 1981. Babbar manufar kungiyar shi ne tallafawa da haɓaka ƙungiyar WACH-(West African Clearing House). [1]

Membobi da ƙungiya

[gyara sashe | gyara masomin]

Kungiyar tana da cibiyoyin banki, tsaro, da kuma binciken kudi, da kuma mambobi. Sakatare janar na ƙungiyar shine Sega Balde, tare da Rev Ifeanyi IWANDE a matsayin shugabanta.

Babban bankunan kowace ƙasa da ta shiga cikin ƙungiyar ne suke ba da kuɗi wa ƙungiyar. WABA tana aiki a matsayin mai shiga tsakani a tsakanin bankuna da kwamitin ƙananan bankunan.[1]

Ƙungiyar tana cikin birnin Freetown, na ƙasar Sierra Leone.[1]

  1. 1.0 1.1 1.2 "About us". Waba-abao.org. Archived from the original on 22 November 2016. Retrieved 22 November 2016. Cite error: Invalid <ref> tag; name "official about" defined multiple times with different content

Hanyoyin Haɗi na Waje

[gyara sashe | gyara masomin]