Ƙungiyar Ma'aikatan Jinya ta Namibiya
Appearance
![]() | |
---|---|
labor union (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙasa | Namibiya |
Ƙungiyar Ma'aikatan Jinya ta Namibiya (NANU) ƙungiya ce ta ƙasar Namibiya da aka kafa a 1999 don wakiltar Ma'aikatan Jinya na ƙasar a ƙasar ta Namibiya. NANU na ɗaya daga cikin ƙungiyoyin kwadago da suka raba jaha da Ƙungiyar Ma'aikatan Jama'a (Napwu).[1][2][3]
A shekarar 2020, hadin kai, ta hanyar mukaddashin Sakatare Janar Junias Shilunga ta cimma wata yarjejeniya don fara kafa ƙungiyar ɗalibai da nufin wakiltar matsalolin ɗaliban jinya a duk faɗin ƙasar Namibiya.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "NANU slams health training programme suspension". The Namibian. 11 August 2019.
- ↑ Ashipala, Nuusita (12 August 2019). "Suspension of nurses training irks union". New Era.
- ↑ Isaacs, Denver (19 October 2007). "Nanu pushes ahead on representation". The Namibian.
- ↑ Shikongo, Arlana (23 January 2020). "Nurses ponder student movement". The Namibian.