Kungiyar Wasan Kurket ta Gambiya
Appearance
(an turo daga Ƙungiyar Wasan Kurket ta Gambiya)
| Bayanai | |
|---|---|
| Wasa | Kurket |
| Ƙasa | Gambiya |
| Mamba na | Kungiyar Wasan Kurket ta Afirka |
Kungiyar Wasan Kurket ta Gambiya, ita ce hukuma mai gudanar da wasannin kurket a Gambia kuma tana gudanar da kungiyar wasan Kurket ta Gambia. Hedkwatarta a yanzu haka tana Banjul, Gambia. Ƙungiyar kurket ta Gambiya ita ce wakiliyar Gambiya a Majalisar kurket ta Duniya kuma mamba ce,[1] kuma ta kasance memba ta wannan ƙungiyar tun a shekarar 2002. Hakanan memba ce ta Ƙungiyar kurket ta Afirka.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ireland and Afghanistan ICC newest full members amid wide-ranging governance reform". International Cricket Council. 22 June 2017. Retrieved 1 September 2018.