Ọmalọ
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a |
Eze Nri Ọmalọ shi ne sarki na huɗu na Masarautar Nri bayan ya gaji Eze Nri Buífè . [1] Ya yi sarauta daga 1260-1299 AZ.
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Oral Evidence". Hebrew Igbo. Retrieved 10 August 2015.