Zaɓen gwamnan jihar Legas, 1983
Appearance
(an turo daga 1983 zaben gwamnan jihar Legas)
| Iri |
gubernatorial election (en) |
|---|---|
| Kwanan watan | 13 ga Augusta, 1983 |
| Ƙasa | Najeriya |
| Applies to jurisdiction (en) | jahar Legas |
An gudanar da zaben gwamnan jihar Legas a 1983 a ranar 13 ga watan Agustan 1983. Dan takarar jam’iyyar UPN Lateef Jakande ya lashe zaben.[1][2]
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]Lateef Jakande mai wakiltar UPN ne ya lashe zaben. Zaɓen da aka gudanar a ranar 13 ga Agusta 1983.[3][4][5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nigerian States". www.worldstatesmen.org. Retrieved May 20, 2021.
- ↑ Emmanuel, Odang (September 19, 2020). "Nigeria Second Republic Governors - Rainbownigeria". Retrieved May 20, 2021.
- ↑ Nigeria: Where Are Second Republic Governors?". Archived from the original on June 4, 2011. Retrieved May 20, 2021
- ↑ Nigeria - THE SECOND REPUBLIC, 1979-83". countrystudies.us. Retrieved May 20, 2021
- ↑ Okpu, Ugbana (1985). "Inter-Party Political Relations in Nigeria 1979-1983". Africa Spectrum. 20 (2). Sage Publications, Ltd.: 191–209. JSTOR 40174204.