1991 Zaben Gwamnan Jihar Jigawa
Appearance
An gudanar da zaben gwamnan jihar Jigawa a 1991 a ranar 14 ga Disamba, 1991. Dan takarar jam'iyyar SDP Ali Sa'ad Birnin-Kudu ya lashe zaben.[1][2][3]
Gudanarwa
[gyara sashe | gyara masomin]An gudanar da zaben gwamnan ne ta hanyar amfani da tsarin kada kuri’a a bude. An gudanar da zaben fidda gwani na jam’iyyun biyu don zabar masu rike da tutarsu a ranar 19 ga Oktoba, 1991.[4][5]
Zaben ya faru ne a ranar 14 ga Disamba, 1991. Dan takarar jam'iyyar SDP Ali Sa'ad Birnin-Kudu ya lashe zaben.[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Shettima, Kole Ahmed (December 1995). "Engendering Nigeria's Third Republic". African Studies. 38 (3). Cambridge University Press: 61–98. JSTOR 524793.
- ↑ Nigeria - The Third Republic". countrystudies.us. Retrieved May 20, 2021
- ↑ Nigerian Vote Moves Populous African State Closer to Civilian Rule". Christian Science Monitor. July 7, 1992. ISSN 0882-7729. Retrieved May 20, 2021.
- ↑ How we politicked in the past, by veterans". Daily Trust. Retrieved May 20, 2021
- ↑ "GOVERNORSHIP AND HOUSE OF ASSEMBLY ELECTIONS, DECEMBER 14, 1991" (PDF). Archived (PDF) from the original on December 4, 2017.
- ↑ Nwosu, Professor Humphrey N. (August 1, 2017). Laying the Foundation for Nigeria's Democracy: My Account of the June 12, 1993 Presidential Election and Its Annulment. Page Publishing Inc. ISBN 978-1-63568-287-8.