1999 Zaben majalisar wakilan Najeriya a jihar Bayelsa
Appearance
A ranar 20 ga Fabrairu, 1999 ne aka gudanar da zaben ‘yan majalisar wakilan Najeriya na 1999 a jihar Bayelsa, domin zaben ‘yan majalisar wakilai da za su wakilci jihar Bayelsa ta Najeriya.
Bayani
[gyara sashe | gyara masomin]| Affiliation | Party | Total | |
|---|---|---|---|
| AD | PDP | ||
| Before Election | - | - | 5 |
| After Election | 1 | 4 | 5 |
Takaitawa
[gyara sashe | gyara masomin]| District | Party | Elected Reps Member | Party | ||
|---|---|---|---|---|---|
| Brass/Nembe | Dieworio W. Wuku | PDP | |||
| Ogbia | Edeni Mary E. | PDP | |||
| Sagbama/Ekeremor | Clement Amlie | AD | |||
| Southern Ijaw | Foter Okoto | PDP | |||
| Yenagoa/Kolokuna/Opokuma | Mike Epengale | PDP | |||
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]Brass/Nembe
[gyara sashe | gyara masomin]Dan takarar jam’iyyar PDP Dieworio W. Wuku ne ya lashe zaben inda ya doke sauran ‘yan takarar jam’iyyar.[1][2]