Zaɓen gwamnan jihar Bayelsa, 1999
Appearance
(an turo daga 1999 zaben gwamnan jihar Bayelsa)
| Iri |
gubernatorial election (en) |
|---|---|
| Kwanan watan | 9 ga Janairu, 1999 |
| Ƙasa | Najeriya |
| Applies to jurisdiction (en) | Jahar Bayelsa |
An gudanar da zaben gwamnan jihar Bayelsa a shekarar 1999 a Najeriya ranar 9 ga watan Junairu, 1999. Diepreye Alamieyeseigha dan takarar jam'iyyar PDP ya lashe zaben inda ya doke dan takarar jam'iyyar APP Francis Doukpola da wasu biyu suka zama zababben gwamnan jihar Bayelsa na farko.[1]
Diepreye Alamieyeseigha ya lashe zaben fidda gwani na jam'iyyar PDP. Ya zabi Goodluck Jonathan a matsayin abokin takararsa.[2][3][4]
Tsarin zabe
[gyara sashe | gyara masomin]An zabi Gwamnan Jihar Bayelsa ne ta hanyar amfani da tsarin kada kuri’a.
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]DSP Alamieyesiegha na PDP ne ya yi nasara a fafatawar.[5]
Adadin wadanda suka yi rajista a jihar ya kai 873,000. Sai dai a baya an bayar da katin zabe 897,500 a jihar.[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ SCORE-CARD!!!". This Day. June 8, 2002. Archived from the original on June 21, 2007. Retrieved May 23, 2021.
- ↑ "Bayelsa: Past governorship contests". Vanguard. December 4, 2015. Retrieved May 21, 2021.
- ↑ "Nigeria's succession: the candidates". African Confidential. 50 (25). December 18, 2009. Retrieved May 22, 2021.
- ↑ Akinloye, Lagun (March 27, 2015). "Nigeria 2015: Goodluck Jonathan's fight for survival – By Lagun Akinloye". AFRICAN ARGUMENTS. Retrieved May 22, 2021.
- ↑ Saliu, Hassan A. (2005). Nigeria Under Democratic Rule, 1999-2003. University Press PLC. ISBN 978-978-030-907-7.
- ↑ Egwu, Sam; Leonard, David K.; Matlosa, Khabele (May 20, 2021). "NIGERIAN ELECTIONS SINCE 1999" [What does Democracy Mean?] (PDF). Journal of African Elections. 8 (1). EISA. Retrieved May 20, 2021