Jump to content

Zaɓen gwamnan jihar Delta, 1999

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentZaɓen gwamnan jihar Delta, 1999
Iri gubernatorial election (en) Fassara
Kwanan watan 9 ga Janairu, 1999
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara jahar Delta

An gudanar da zaben gwamnan jihar Delta a shekarar 1999 a Najeriya ranar 9 ga watan Junairu, 1999. Dan takarar jam’iyyar PDP James Ibori ya lashe zaben inda ya doke dan takarar jam’iyyar APP.[1][2]

James Ibori ya zama dan takarar PDP.[3][4]

Tsarin zabe

[gyara sashe | gyara masomin]

Ana zaben gwamnan jihar Delta ta hanyar amfani da tsarin kada kuri’a.

Zaben firamare

[gyara sashe | gyara masomin]

Jam'iyyar PDP

[gyara sashe | gyara masomin]

James Ibori ne ya lashe zaben fidda gwani na PDP.[5]

Adadin wadanda suka yi rajista a jihar ya kai 1,547,685. Adadin kuri'un da aka kada ya kai 911,605, yayin da adadin kuri'u masu inganci ya kai 899,287. kuri'un da aka ki amincewa sun kai 12,318.[6]

  1. 1999 governors: Where are they now?". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics. February 18, 2017. Retrieved May 20, 2021
  2. Nigeria in Transition: Hearing Before the Subcommittee on Domestic and International Monetary Policy of the Committee on Banking and Financial Services, U.S. House of Representatives, One Hundred Sixth Congress, Second Session, May 25, 2000. U.S. Government Printing Office. 2000. ISBN 978-0-16-061272-5.
  3. PDF" (PDF). EISA. May 20, 2021. Archived (PDF) from the original on December 20, 2020. Retrieved May 20, 2021.
  4. PDF" (PDF). IFES. May 20, 2021. Archived (PDF) from the original on December 3, 2017. Retrieved May 20, 2021.
  5. Tracker, Nigerian (March 22, 2021). "How First Set Of 1999 Governors Went To Political Oblivion". Nigerian Tracker. Retrieved May 20, 2021
  6. Maja-Pearce, Adewale; Organisation (Nigeria), Civil Liberties (1999). From Khaki to Agbada: A Handbook for the February, 1999 Elections in Nigeria. Civil Liberties Organisation. ISBN 978-978-32188-9-5.