2000 a Najeriya
Appearance
2000 a Najeriya | |
---|---|
events in a specific year or time period (en) | |
Bayanai | |
Facet of (en) | Najeriya da 2000 |
Mabiyi | 1999 in Nigeria (en) |
Ta biyo baya | 2001 in Nigeria (en) |
Kwanan wata | 2000 |
Waɗannan sunaye abubuwan da suka faru a lokacin shekarata 2000 a Nijeriya .
Shugabannin Lokacin
[gyara sashe | gyara masomin]Gwamnatin tarayya
[gyara sashe | gyara masomin]- Shugaban ƙasa : Olusegun Obasanjo ( PDP )
- Mataimakin Shugaban ƙasa : Atiku Abubakar ( PDP )
- Alkalin Alkalai : Muhammad Lawal Uwais
Gwamnoni
[gyara sashe | gyara masomin]- Jihar Abia : Orji Uzor Kalu ( PDP )
- Jihar Adamawa : Boni Haruna ( PDP )
- Jihar Akwa Ibom : Obong Victor Attah ( PDP )
- Jihar Anambra : Chinwoke Mbadinuju ( PDP )
- Jihar Bauchi : Adamu Mu'azu ( PDP )
- Jihar Bayelsa : Diepreye Alamieyeseigha ( PDP )
- Jihar Benue : George Akume ( PDP )
- Jihar Borno : Mala Kachalla ( APP )
- Jihar Cross River : Donald Duke ( PDP )
- Jihar Delta : James Ibori ( PDP )
- Jihar Ebonyi : Sam Egwu ( PDP )
- Jihar Edo : Lucky Igbinedion ( PDP )
- Jihar Ekiti : Niyi Adebayo ( AD )
- Jihar Enugu : Chimaroke Nnamani ( PDP )
- Jihar Gombe : Abubakar Habu Hashidu ( APP )
- Jihar Imo : Achike Udenwa ( PDP )
- Jihar Jigawa : Ibrahim Saminu Turaki ( APP )
- Jihar Kaduna : Ahmed Makarfi ( PDP )
- Jihar Kano : Rabiu Kwankwaso ( PDP )
- Jihar Katsina : Umaru Yar'Adua ( PDP )
- Jihar Kebbi : Adamu Aliero ( APP )
- Jihar Kogi : Abubakar Audu ( APP )
- Jihar Kwara : Mohammed Lawal ( ANPP )
- Jihar Legas : Bola Tinubu ( AD )
- Jihar Nasarawa : Abdullahi Adamu ( PDP )
- Jihar Neja : Abdulkadir Kure ( PDP )
- Jihar Ogun : Olusegun Osoba ( AD )
- Jihar Ondo : Adebayo Adefarati ( AD )
- Jihar Osun : Adebisi Akande ( AD )
- Jihar Oyo : Lam Adesina ( AD )
- Jihar Filato : Joshua Dariye ( PDP )
- Jihar Ribas : Peter Odili ( PDP )
- Jihar Sakkwato : Attahiru Bafarawa ( APP )
- Jihar Taraba : Jolly Nyame ( PDP )
- Jihar Yobe : Bukar Ibrahim ( APP )
- Jihar Zamfara : Ahmad Sani Yerima ( ANPP )
Abubuwan da suka faru
[gyara sashe | gyara masomin]Janairu
[gyara sashe | gyara masomin]- 27 ga Janairu - Gwamnatin Zamfara, wacce galibi musulmai ce, ta kafa shari'ar Musulunci . Sauran jihohi goma sha ɗaya a arewa ba da daɗewa ba zasu bi sahu.
Mayu
[gyara sashe | gyara masomin]- Mayu - Rikicin addini ya ɓarke a Kaduna kan aiwatar da shari’ar Musulunci.
Yuni
[gyara sashe | gyara masomin]- 5 ga Yuni - Gwamnatin Obasanjo ta kafa Hukumar Raya Yankin Neja Delta (NDDC) don magance matsalolin bil'adama da na muhalli a yankin Neja Delta da ke kudancin Najeriya.
Oktoba
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 ga Oktoba - Najeriya ta yi bikin cika shekaru 40 da samun ‘yancin kai daga Turawan Ingila .
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Lokaci na tarihin Najeriya