Jump to content

2007–08 Dumbarton F.C. season

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
2007–08 Dumbarton F.C. season
association football team season (en) Fassara
Bayanai
Season of club or team (en) Fassara Dumbarton F.C. (en) Fassara
Wasa ƙwallon ƙafa
Ƙasa Birtaniya
Mabiyi 2006–07 Dumbarton F.C. season (en) Fassara
Ta biyo baya 2008–09 Dumbarton F.C. season (en) Fassara
Zangon lokaci 2007-2008 one-year-period (en) Fassara

Lokacin shekarun 2007-08 shine kakar kwallon kafa ta 124 wanda Dumbarton ya fafata a matakin kasa na Scotland,ya shiga gasar kwallon kafa ta Scotland a karo na 102, Kofin Scotland a karo ya 113, Kofin Scottish League akaro na 61 da Kofin Gwagwarmayar Scotland a karo nke 17.