2018
Jump to navigation
Jump to search
2018 ko kuma shekara ta dubu biyu da goma sha takwas, shekara ce ta Nasara wato Miladiyya. Kafin ita akwai 2017 sannan kuma bayanta sai 2019.
- A ran 31 ga Janairu: husufin wata
- Daga ran 9 zuwa ran 25 ga Fabrairu: Gasar Olympics ta 2018 a birnin Pyeongchang (Koriya ta Kudu)