Jump to content

ALSAM GENERAL MERCHANT

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Alsam General Merchant Kamfanine Wanda ya kwangilolin gwamnati da Kasuwancin Kayan Abinci irinsu Waken Soya,Samfarera (Paddy rice) Masara da Sauransu.

Kamfanin Yana da Injina na ayyuka da Gyaran Shinkafa,Waken Soya, Nika Masara da sauransu.

A Fannin Kwangiloli Yana Gine-ginen tituna,makarantu,Asibitoci da sauransu.

Bayan haka Mamallakin Kamfanin Alhaji Abdulrauf Lawan Saleh ya kasance Yana da yarjejeniyar Kasuwancin tsakaninsa da Kamfanonin sadarwa kamar MTN,AIRTEL,GLO .