Aaron Doran
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Inchicore (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Ireland | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 170 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Aaron Brian Doran Cogan (an haife shi ranar 13 ga watan Mayu, 1991) wanda aka fi sani da Aaron Doran. Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ireland wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan ƙwallo wanda ke taka rawa da kuma kocin ƙungiyar Samfuri:Scottish football updater ta Strathspey Thistle . [1] Ya taba taka leda a Blackburn Rovers, daga inda ya kwashe lokaci a aro tare da Milton Keynes Dons da Leyton Orient kafin ya shiga Inverness Caledonian Thistle a shekarar 2011 inda zai kasance a can har sai ya tashi a shekara ta 2024. Ya kuma wakilci kungiyar Jamhuriyar Ireland U21.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Former Caley Thistle goalkeeping coach new boss at Highland League club". The Inverness Courier. 15 August 2024.