Abalak (sashe)
Appearance
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Jamhuriya | Nijar | ||||
| Yankin Nijar | Yankin Tahoua | ||||
| Babban birni | Abalak (gari) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 256,301 (2012) | ||||
| • Yawan mutane | 3.31 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 77,445 km² | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||



Abalak sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tahoua, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Abalak. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 112 273[1].

Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 27 December 2019.
