Abass Muhammed
Appearance
Mohammed Abass (An haife shi ranar 21 ga watan Janairu, 1995) shi kwararren dan kwallo ne na kasar Ghana wanda ke yi wa kungiyar kwallo ta Techiman Eleven Wonders wasa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.