Jump to content

Abayomi Sowande Collins

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abayomi Sowande Collins
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

1999 - 2003
District: Ifo/Ewekoro
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Abayomi Sowande Collins (An haife shi ranar 10 ga watan Fabrairu, 1950) a karamar hukumar Ifo, jihar Ogun, Najeriya.[1] Ɗan siyasan Najeriya ne kuma Injiniya sannan dan kasuwa.[2][3] Yana da aure da 'ya'ya. Collins ya yi aiki a matsayin dan majalisar wakilai ta jihar Ogun, mai wakiltar mazabar Ifo/Ewekoro ta tarayya daga 1999 zuwa 2007.[4]

  1. Adeolu (2017-03-02). "COLLINS, Hon. Abayomi Sowande". Biographical Legacy and Research Foundation. Retrieved 2024-12-11.
  2. "Mr Abayomi Sowande Collins (Sabbyn UK Limited) - Director Profile - Endole". open.endole.co.uk. Retrieved 2024-12-11
  3. Abayomi Sowande COLLINS personal appointments - Find and update company information - GOV.UK". find-and-update.company-information.service.gov.uk. Retrieved 2024-12-11
  4. Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2024-12-11