Abba Bello Mohammed
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | ga Janairu, 2023 |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Abba Bello Mohammed dan siyasar Najeriya ne wanda ya wakilci mazabar Bunza/Birnin Kebbi/Kalgo a majalisar wakilai. Ya gaji Muhammad Bello Yakubu a wannan matsayi. Ya rasu a watan Janairun 2023 Abba.[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Television, Channels (2023-01-07). "Kebbi PDP Reps Candidate Dies After US Trip". Channels Television (in Turanci). Retrieved 2025-01-25.
- ↑ Akpan, Samuel (2023-01-07). "Kebbi PDP house of reps candidate dies in Abuja". TheCable (in Turanci). Retrieved 2025-01-25.
- ↑ Wurma, Kabir (2023-01-08). "Kebbi PDP Rep Candidate Dies" (in Turanci). Retrieved 2025-01-25.