Jump to content

Abba Habib

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abba Habib
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Majalisar Jama'ar Arewa

Abba Muhammed Habib dan siyasan Najeriya ne wanda ya kasance babban sakataren jam'iyyar mutanen Arewa sannan kuma ya zama ministan kasuwanci na yankin a jamhuriya ta farko[yaushe?]. Shi Balarabe Shuwa ne daga Dikwa. Ya kasance babban jigo a siyasance wanda ya wakilci lardin Arewacin Kamaru a majalisar dokokin yankin Arewa sannan kuma ya jagoranci lardin ya hade da yankin Arewacin Najeriya.