Abbas Ibrahim (footballer)
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Idah, 2 ga Janairu, 1998 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
Abbas Ibrahim (an haife shi ranar 2 ga watan Janairu, 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke buga wasan tsakiya a ƙungiyar AF Elbasani ta Albaniya. Sana'a Ibrahim ya fara taka leda a Paços de Ferreira a cikin rashin nasara da ci 2-0 Taça da Liga a hannun SL. Benfica ranar 4 ga Disamba, 2018. A ranar 4 ga Fabrairu 2023, Ibrahim ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyu da rabi da Zira a Azarbaijan. A ranar 5 ga Janairu, 2025, Zira ya sanar da cewa Ibrahim ya bar kungiyar bayan an kammala kwantiraginsa da yarjejeniya. A ranar 7 ga Janairu 2025, kulob din Kategoria Superiore AF Elbasani ya sanar da sanya hannu kan Ibrahim.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.