Jump to content

Abd-al-Ghaffar Mauvi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abd-al-Ghaffar Mauvi
Rayuwa
Haihuwa 1866
Mutuwa 1923
Sana'a

Abd-al-Ghaffar Mauvi ko Abdul Ghaffar Mauwi (1866-1923) masanin Deobandi ne dan Indiya.[1] Ya yi aiki a matsayin malamin Islama na gida a gundumar Mau da Ballia, Uttar Pradesh.[2][3][4] Ya sami takaddun shaida, musamman a fagen hadisi daga fitaccen Maulana Rashid Ahmad Gangohi a shekara ta 1889[5]. Shahararrun dalibansa da suka hada da Allama Muhammad Ibrahim Balyawi da Maulana Habib al-Rahman al-A’zami[6]. Maulana Abd al-Ghaffar Mauvi ya rubuta littafai kusan arba'in ciki har da kadan daga cikinsu da aka buga[4][7].