Jump to content

Abdel Salam Haroun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdel Salam Haroun
Rayuwa
Haihuwa Alexandria, 18 ga Janairu, 1909
ƙasa Daular Usmaniyya
Sultanate of Egypt (en) Fassara
Kingdom of Egypt (en) Fassara
Republic of Egypt (en) Fassara
United Arab Republic (en) Fassara
Misra
Harshen uwa Larabci
Mutuwa 16 ga Afirilu, 1988
Ƴan uwa
Ƴan uwa
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Masanin tarihi
Muhimman ayyuka Muʻjam Maqāyīs al-lughah (Dār al-Fikr lil-Ṭibāʻah wa-al-Nashr wa-al-Tawzīʻ, 1399h) (en) Fassara
Q115624808 Fassara
Jamharat ansāb al-ʻArab (Dār al-Maʻārif al-Qāhirah, 2010) (en) Fassara
Nawādir al-Makhṭūṭāt (Maṭbaʻat Muṣṭafá al-Bābī al-Ḥalabī, 1393h) (en) Fassara
al-Kitāb (Maktabat al-Khānjī, 1408h) (en) Fassara
Khizānat al-adab wa-lubb Lubāb Lisān al-ʻArab (Maktabat al-Khānjī, 1418h) (en) Fassara
Abyāt al-istishhād (Maṭbaʻat Muṣṭafá al-Bābī al-Ḥalabī, 1393h) (en) Fassara
al-Rasāʼil (Maktabat al-Khānjī, 1384h) (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Academy of the Arabic Language in Cairo (en) Fassara

ʿAbd al-Salām ibn Muḥammad Hārūn (Janairu 18, 1909 -Afrilu 16, 1988) yana ɗaya daga cikin shahararrun masu bincike na al'adun Larabawa a ƙarni na ashirin.

An haifi Abd al-Salam Harun a Alexandria a ranar 18 ga watan Janairu, 1909, ya fito daga cikin ahalin da ke sha'awar kimiyya da al'adu. Ya shiga Al-Azhar bayan ya kammala haddace Alkur'ani mai girma, da kuma koyon ka'idojin karatu da rubutu haka-zalika ya ci gaba da yin fice a sabgar karatunsa. Har zuwa lokacin ya shiga Dar al-Ulum (Gidan Kimiyya), inda ya kammala a shekarar 1945.

Haron ya buga littattafai da yawa kamar Matn ibn Shuja'a, Khizanat al-Adab by al-Baghdadi, Kitab Al-Hayawan, Kitab Al'Bayan wa'l-Tabyin, da ma sauran littattafai da dama.[1]

Abd al-Salam Harun an ba shi lambar yabo ta King Faisal International Award [2] a shekarar 1981 saboda kokarin da ya yi na binciken littattafan al'adun gargajiya, yayin da aka zaɓe shi a matsayin Babban sakatare a Kwalejin Harshen Larabci a birnin Alkahira a shekarar 1984.

Haroun ya rasu ranar 16 ga watan Afrilun 1988.[3]

  1. "King Faisal Prize | Professor Abd Al Salam Harun" (in Turanci). Retrieved 2019-02-10.
  2. "جائزة الملك فيصل | البروفيسور عبد السلام محمد هارون" (in Larabci). Retrieved 2019-02-10.
  3. غريب, ياسر. "عبد السلام هارون.. في صحبة الجاحظ والمعري". alaraby (in Larabci). Retrieved 2019-02-10.