Abdelhadi Boutaleb

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdelhadi Boutaleb
ambassador (en) Fassara


shugaba


Abdelkrim al-Khatib (en) Fassara - Mehdi Ben Bouchta (en) Fassara
Minister of Communications of Morocco (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Fas, 23 Disamba 1923
ƙasa Moroko
Mutuwa Rabat, 16 Disamba 2009
Karatu
Makaranta Jami'ar al-Karaouine
Harsuna Larabci
Faransanci
Turanci
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya, ɗan siyasa da marubuci
Employers University of Hassan II Casablanca (en) Fassara
Mamba Academy of the Kingdom of Morocco for Royaume (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Democratic Independence Party (en) Fassara

Farfesa Abdelhadi Boutaleb, (an haife shi ranar 23 ga watan Disamba, 1923) a Fez na kasar Morocco yakasance shahararran mai ilimi ne a ƙasar Morocco.

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yarinya daya da maza biyu.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi Jamian Al Qarnwiyin, Rabat, farfesa a fannin Arabic History and Literature, wanda ya koyar da yarima Moulay Hassan da yarima Moulay Abdallah, wanda yasamar da kungiyar Democratic Party of Independence, 1944-51, minister na Labour and Social Affairs.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p,p, 200-315|edition= has extra text (help)